Ferfesun kafan shanu

hauwa yakubu
hauwa yakubu @maijidda

Ferfesun kafan shanu

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kafan Shanu,
  2. albasa,
  3. gishiri
  4. ,tafarnuwa,
  5. danyen Chitta,
  6. tattasai,
  7. timatir kadan(ba dole ba)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a wanke kafan da kyau a zuba ruwa a tukunya yanda zai rufe shi sai a sa gishiri da Albasa.

  2. 2

    Idan ya kusa dahuwa sai a zuba kyan miya da aka jajjaga da kayan kamshi a rufe su karasa nuna tare.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa yakubu
hauwa yakubu @maijidda
rannar

sharhai

Similar Recipes