Faten wake mai qunshe da dankalin turawa

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
#Sahurrecipecontest inason fatan wake matuka,domin yana kara lfy ajikin mutun
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tanadi kayan hadinki kamar yarda na tanadi nawa
- 2
Zaki soya manja daman kuli ki yanka albarsa ki bari su soyu,saiki jajjaga attaruhu,albasa ki zuba da magggi,curry spice ki soyasu
- 3
Saiki dauko ruwa ki zuba,ki rufe yatafasa,bayan y tafasa saiki dauko Irish potato Wanda kika yanka ki zuba ki rufe y dawu
- 4
Saiki dauko dafaffen wake shima ki zuba ki bari su dawu,bayan sundawu
- 5
Saiki zuba gayen water leaf dinki
- 6
Saiki zuba soyayyen kifinki,saiki juya ki rufe ki bashi minti 5
- 7
Alhamdulilah
- 8
A
Similar Recipes

Faten wake😋😋
Wake Yana cikin protein yawaita cinshi Yana Kara jini da lafiya.


Faten wake
Wake abincine mai dadi kuma yanada kyau ajikin dan adam sannan yara suna sonsa sosai harda manyama


Faten wake
Faten wake yn d dadi ga Kara lpy a jiki #WAZOBIA


Faten wake
yanada dadi ga kara lfy


Faten wake mai plantain
Hmmm inkaci bazaka daina bafa sbd akwai dadi ga kara protein . Ku gwada shi domin samun canjin abinci #lets cook the season"


Faten wake
Dafaffen wake yanda matukar dadi kuma ga amfani ajikin dan adam.


Faten wake
Abinci ne me dauke da abinda jiki ke bukhata har guda uku ga dadee ga amfani ga lafiyar jikin dan Adam


Faten dankalin turawa
Yana kara lpy,yana kara kuzari,yana da saukin dahuwa g kuma rike ciki yara d tsofi na sonshi sbd yana musu sauki wajen tauna 😋😋


Shinkafa da wake da sauce din kifi
Yana kara lfy sosae


Faten wake
Iyalina sun yaba matuka


Faten Doya da Wake
#girkidayabishiyadaya ita faten Doya d wake Yana Kara lfy sosai ajikin Dan Adam musamman alokachin sanyi ykuma wake yanada kyau mutum ya rikachi ko don samun ingantaccen jini da lfy.. tnk yhu Cookpad & god blss Cookpad Nigeria


Fatan wake
Fatan wake yana da matukar dadi sosae ina son shi ni da iyalaina


Fatan wake
Fatan wake akwai dadi da burudi


Alala da manja da yaji
Yanada dadi gasaukin yi #wake


Irish Potato Porridge
Ina matuqar son wannan abinci


Faten doya da wake
#WAKE doya da wake a wannan season din yana da dadi sosai a wannan yanayin


Taliya mai Karas da Koren wake
Karas da koren wake sunada matukar amfani ajikin mutum#kanogoldenefronseason2


KOSAN IRISH (dankalin turawa)


Faten wake da doya


Paten wake mai dankalin hausa da ugu
Ita wake abincine mai kyau gakuma gina jiki da kara lfy. Yanada kyau arinka cinsa koda sau dayane asati


Faten Acca
Wannan girki Yana da amfani sosae ajikin mutum


Soyayyar shinkafa
#KitchenHuntChallenge Iyalina sunji dadin cin wannan soyyayar shinkar matuka


Fish boll
#sahurrecipecontast


Faten wake
kitchenhuntchallange wake yanada amfani ga jikin dan adam, kuma fatensa akwai😋😋kitchenhuntchallange


Faten dankalin hausa da wake da alayyahu
Maigidanah Yana son duk abun da akayi shi da wake


Alalah da sauce din dankalin turawa
Inason alalah #MLD


Faten doya da ganyen water leaf
Faten doya da ganyen water leaf akwai dadi ga Karin jini ajikin mutum.


Gashin hanta/tananen hanta
Yana kara lfy, musamman jini, hanta tana kara jini


Faten dankali da wake
Inason faten dankali da wake sosai shiyasa nayi. Kuma yyi ddi sosai


Bake moi moi
Yanada matukar dadi munyi Karin kumallu dashi

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8700027
sharhai (3)