Bandashon gurasa

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631

Inason wnn hadin musamman idan akasaka su cabeji#Ramadhancontest

Bandashon gurasa

sharhuna da aka bayar 2

Inason wnn hadin musamman idan akasaka su cabeji#Ramadhancontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
biyu
  1. Gurasa
  2. Kuli
  3. Mai
  4. Tumatir
  5. Albasa
  6. Kabeji
  7. Cocomber
  8. Maggi
  9. Ruwa

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Da farko na tanadi gurasata a gefe,senazo na daka kulina tare da maggi, sannan na yanyanka tumatur da albasa da cocomber da kabeji duk na yanka na wanke, senazo na soya mai na da albasa kadan

  2. 2

    Sena dauko mazubi Medan girma na zera gurasar na yayyafa mata ruwa sena zuba mai sannan na zuba kulina dna daka senazo na zuba su tumatur Wanda na yanka

  3. 3

    Shikenan acid dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_16704631
rannar

Similar Recipes