Alalan gwangwani

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A sirfa wake a wankeshi tas a cire hancin sai a gyara albasa da attaruhu a zuba cikin waken a sake daurayewa sai a markada sannan a zuba manja maggi gishiri a buga shi sosai sai a zuba cikin gwangwani a dafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salma sulaiman
salma sulaiman @cook_16696007
rannar

sharhai

Similar Recipes