Farfesun naman kaza

rayya umar
rayya umar @cook_16702924

Farfesun naman kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tumatur
  5. Maggi
  6. tafarnuwaGarin
  7. Citta
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba cikin tukunya

  2. 2

    A wanke naman kaza a zubashi cikin tukunyar sannan a zuba garin tafarnuwa citta maggi gishiri a dora a wuta abarshi ya dahu sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rayya umar
rayya umar @cook_16702924
rannar

sharhai

Similar Recipes