Chin chin mai dadi ainihin hoton girkin

Chin chin mai dadi

Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_15701210
Kano

It's just wonderful

Chin chin mai dadi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

It's just wonderful

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5Kwai
  2. 6 cupsFulawa
  3. Butter 250grm
  4. 1 tspBaking powder
  5. Mai dai dai nasuya
  6. Sugar dadai yanda aje so

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sai kisa kwai ki qara bugawa sai yahadu sosai

  2. 2

    Sai ki dauko fulawa da baking powder kizuba sai ki kwaba ya hadu sosai in yahadu sai kibarshi for 45min

  3. 3

    Sai ki fara murzashi sai kiyanka duk shape din da kike so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_15701210
rannar
Kano
na dauki girki a matsayin abin nishadi ina kaunar yin girki a ko da yaushe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes