Lemon zogale

Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
Kano

Masha Allah lemon dadadi kuma yanakaramana lpy sosai musamman masu aure, yafidadi indasanyi

Lemon zogale

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Masha Allah lemon dadadi kuma yanakaramana lpy sosai musamman masu aure, yafidadi indasanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyen zogale
  2. Cucumber
  3. Jinja
  4. Suger

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abubuwan bukata inmuka tsinke zogalenmu saimu yayanka Cucumber dinmuda jinja dinmu mumarkadesu a blander mutace musa, sugar

  2. 2

    Shikkenan saisha uhmm akwai dadi

  3. 3

    Yanadadi in anhadashida cake

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Riruw@i
Maryam Riruw@i @cook_16813739
rannar
Kano
cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes