Dafaffan shinkafa da miyar tumatir da kwai da kuma salad

Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443

Dafaffan shinkafa da miyar tumatir da kwai da kuma salad

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Man-gida
  3. Tumatir,tattasai,tarugu,albasa
  4. Maggi
  5. Kwai da kuma salad

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zan daura ruwa a wuta,sai nassa kwai idan yayi zafi sai na wanke shinkafa na zuba sai rufe Ina yi ina dubawa in tana bukatar karin ruwa..idan ta dafu sai na saukar...ni cire kwai nasa a ruwan sanyi

  2. 2

    Zan daura man gida a wuta na yanka albarsa kanana inda tayyi baki sai na zuba kayan miya,nasan Maggi, da kayan kamshi..na barshi na tsawon mintuna idan tayi sai na saukar

  3. 3

    Zan yanka sallad kanana girman yadda nikeso,sai naci dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443
rannar

sharhai

Similar Recipes