Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Manja
  3. Atarigu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Kayan kamshi da na dandano
  7. Tumeric
  8. Naman rago
  9. Tumeric
  10. Bay leaves

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki jajjaga kayan miyanki ki daura akan wuta. Sai ki sa ma kayan miyan manja

  2. 2

    Inkinsa manjan inya narke, sai ki juya kita motsawa

  3. 3

    Sai ki zuba tumeric, bay leaves da sauran kayan dandanonki banda maggi

  4. 4

    Inya soyu sosai sai ki tsaida ruwa kizuba maginki. Sai kijira ruwan yatafasa kamar haka

  5. 5

    Inyatafasa saiki bude taliyarki kizubata kamar haka

  6. 6

    Saiki motsata gudun chabewa. Ki rufe marfin tukunyarki kibari tadan silala

  7. 7

    Intakai haka saiki tafasa namanki kizuba a ciki za ki iya hadawa da ruwan tafashan naman kamar yadda na yi saboda abincin yakara samun kayan dayakamata Yakima kara dandano

  8. 8

    Bayan nan saiki yanka albasa ki zuba kamar haka saiki bari tadan dahu amma kibar tukunyar a rufe

  9. 9

    Inta dahu saiki kashe gas kizuba abincin. Zaki iya sha da lemu. Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
#MLD wannan girkin akwai dadi sosai inkika gwada saikinyi santi hadda cin plate biyu. Shiyasa nace bari inmakushi inturo maku kuma Ku gwada kuji dadin danaji

Wanda aka rubuta daga

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

Similar Recipes