Simple spaghetti

Taliya mai ruwan nama😋girki mai dadi da saukin sarrafawa baya bukatar abu mai tsada da kudi kalilan xaki hada shi
Cooking Instructions
- 1
Hadin cabbage..ki wanke duka kanyan hadin da ruwan kal ko gishiri sae kitsane su sae ki yanka cabbage da cucumber dinki Siri siri ki goga carrot dinki saeki hada su cikin babban mazubi kisa cokali ki zuba mayonnaise kar yayi yawa sae ki juya da fork (xaki iya barbada sugar ki zuwa) sae ki rufe ki ajiye
- 2
Sae taliyarki Da farko xaki wanke danyen namanki a tukunya sae ki saka kayan kamshinki(citta,masoro,maggi,gishiri,onga, tafarnuwa, tumeric,curry etc)sae ki yanka albasa akae ki xuba ruwa ki rufe y dahu
- 3
Bayan naman ya dahu sae ki kashe naman daga cikin ruwan nama ki soya naman
- 4
Ki dau ruwan namanki ki daura a wuta ki kara masa ruwa yadda xae dafa Miki taliyar sae ki zuba soyayyen kayan miyarki.ki zuba pies kisa soyayyen nama kisa maggi gishiri(akwae maggi d gishiri a ruwan naman dan haka kadan xakisa in baejiba ki kara)onga tumeric da curry sae ki rufe ya tafasa baa bukatar mai sabida ruwan naman akwae mai
- 5
Bayan ya tafasa sae ki karya taliyar da macaroni ki xuba ki juya sossae sbd kar ta chabe ki rufe kina zuwa kina dubawa bayan mintuna
- 6
Idan ta dahu Kuma ruwan yyi kasa sossae baa bukatar tazama mae ruwa Kuma baason tazama kandas saeki sauke(da zafin ta ake ci sabida ruwan naman yana daskarewa) ki zuba a plate ki dauko hadin cabbage dinki ki zuba akae 🤤🤤🤤😋
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
Comments