Wainar Rogo

pretty's_kitchen @cook_18712095
Cooking Instructions
- 1
Dafarko xaki samu kwanonki kitankade garin rogonki,kijajjaga attahuru d albasa kixuba
- 2
Kisaka maggi,kidansaka ruwan dumi kikwaba karyayi ruwa yadda xemulmulu
- 3
Seki Dora manki awuta yyi xapi,seki dauko kwabinki kina mulmulawa da hannu kina sawa acikin manki maixapi,inya soyu xakiga yyi brown seki dinga kwashewa,shknnnn
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10760850
Comments