Cooking Instructions
- 1
Da farko na kika rogo kamar 30minutes sai na bare bayan nasamu greater na kankare
- 2
Na jajjaga kayan miya nasa Maggie da gishiri
- 3
Sai na dauko rogo nasa garin rogo na juya sosai sai na samu rariya na tsane ruwan
- 4
Sai nasa a turbi na had a kayan miya na da daka sosai sai na kwashe nayi fadi dashi sai suya
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5862711
Comments