Sauce din alayahu da kifi

Wannan girkin yana cikin abincin da nake so cikin girkunan ketosis diet .#PIZZASOKOTO
Sauce din alayahu da kifi
Wannan girkin yana cikin abincin da nake so cikin girkunan ketosis diet .#PIZZASOKOTO
Umarnin dafa abinci
- 1
A yanka alayahu a wanke da ruwan gishiri.
- 2
A samu ice fish a yanka a wanke da ruwan gishiri a barshi yasha iska
- 3
Idan Kifin yasha iska a daura kasko a wuta a xuba mai a yanka albasa da tafarnuwa,idan mai yayi zafi a xuba kifin a suya.
- 4
Idan an gama suya kifi sai a cire mashi kaya a farfasashi
- 5
Sai ki dauki tattasai da albasa ki yankasu ki daura a pan ki xuba mai kadan idan sun rusuna sai ki xuba kifi dinki ki saka seasonings n spices of ur choice sai ki xuba alayahu shima kiyi greating fresh ginger da garlic a ciki, sai ki juya for like 5ms sai ki sauki ki yanka cucumber aci da ita
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Jollof din taliya da macaroni
#teamsokoto wannan girkin yana da dadi kuma yana da saukinyi. Mrs Mubarak -
Miyar Soyayyiyar rama
MIYAR GARGAJIYA,Wanda ya kasance daya daga cikin miyar da nake so ah rayuwa ta. Khadiejahh Omar -
Gasashen kifi
Ina yin sane domin sanaa yana da dadi kuma yana da farin jini Allah ka bamu saa Ameen Hannatu Nura Gwadabe -
-
Ferfesun kifi
Yana cikin daya daga cikin da nafoso sosai Kuma hakama iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
Tuwon masara da miyar busasshiyar kubewa
#Sahurrecipecontest# tuwo na daya daga cikin,abincin gargajiya da nake so,shiyasa na yanke shawarar yi a lokacin *Sahur* Salwise's Kitchen -
Jellof sphagetti and macroni
Ni nayi wannan girkin da kaina yna dadi a mtsayin abincin dare sbd light food ne tm~cuisine and more -
-
-
-
-
Dambun Nama
Wannan girkin yana daya daga cikin girkie girken da nake sha'awar yi a lokacin sallah babba. Jantullu'sbakery -
-
Garau Garau
Wannan kalan abinci yana cikin abincin da nafi so. Haka miji na ma yana sonshi sosai, shi yasa a kullum nake kayatashi ta hanyoyi daban daban dan farantawa mai gida na. #garaugaraucontest Tastes By Tatas. -
-
-
Dafadukan shinkafa da wake da kifi
#oldschool nayi wannan girki ne sbd maigida yana so Hannatu Nura Gwadabe -
Salad din dankali da kifi
#ramadansadakaWannan girki ya na da dadi sosai musamman lokacin buda baki. Maryam's Cuisine -
-
-
-
Shinkafa da wake tareda jar miya
Wannan abincin yarona zanna yana bala in sonsa. Baya gajiya da cin wannan abincin shiyasa nake yawan dafawa TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Burabuskon alkama
Wan nan girkin yana daya da cikin abinchin da nake so kuma ina jin dadin dafa shi khamz pastries _n _more -
More Recipes
sharhai