Jallof Rice me carrots and green beans

Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
Gombe
Tura

Kayan aiki

  1. shinkafa
  2. Mangyada
  3. Carrots
  4. Green beans
  5. Curry
  6. Maggi da gishiri
  7. Tarugu albasa
  8. Sai nama duk Wanda yasamu. Amma in kinaso Dan badole bane

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tafasa ruwa kizuba akan shinkafanki da gishiri

  2. 2

    Saiki jajjaga kayan miya kisoya da mangyada.sai kitafasa namanki da Maggi da albasa da pinch of salt

  3. 3

    Saiki zuba ruwa daidai misali,Amma sonsamu kidafa da ruwan tafashe ruwan zafi Kona sanyi saikisa Maggi da gishiri da curry powder

  4. 4

    Saiki wanke jiqaqqen shinkafanki inruwan ya tafasa kizuba, kibarshi kaman minti 15-20

  5. 5

    In shinkafanki takusa dahuwa saikizuba wankakken carrots da green beans kirufe

  6. 6

    Inyadahu saiki sauke kiyi decorating. ninayi decorating da naman kaza dakuma kifi food is ready 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haulat Delicious Treat
Haulat Delicious Treat @cook_18983247
rannar
Gombe
girki yanasani nishadiinajin dadi aduk lokacin da nake girki
Kara karantawa

Similar Recipes