Tuwon elbo da Miyar ayayo

momys kitchen
momys kitchen @cook_18912334
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Bakin garin elbo
  2. Ayayo
  3. Kungurnu
  4. Gishri
  5. Soyayar miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kidaura ruwa yatafasa kisaukeshi kiringa Zuba garin elbon kinatukawa à Kasa aketukashi haryatuku

  2. 2

    Zaki tsige Ayayo kidaura ruwa à wuta kisaishi yarkanwa da gishiri inya tafasa saikisa tsintsiyar miya kijajja inkingama saï kisauke Kisa jarmiya kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
momys kitchen
momys kitchen @cook_18912334
rannar

sharhai

Similar Recipes