Spaghetti

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

Gaskiya wannan taliyar tayi dadi kowa yasan tanada saukin dahuwa #food folio

Spaghetti

Gaskiya wannan taliyar tayi dadi kowa yasan tanada saukin dahuwa #food folio

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Spaghetti
  2. Kayan miya
  3. Kifi
  4. Kwai
  5. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya kifinki inya soyo kizuba nikenken kayan miyarki inyayi kitsaida ruwa

  2. 2

    Kisa kayan dandanonki inyatafasa kisa taliya kiwanke kwanki ki je fa aciki kijirasu DA hu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

Similar Recipes