Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa gwangwani 2
  2. Sugar chokali 1
  3. Gishiri kadan
  4. Butter chokali 2
  5. Yist
  6. Madara chokali 1
  7. 1Kwai
  8. Kayan ciki
  9. Kaza irin broilers Dinn
  10. Attarugu
  11. Albasa
  12. Koran tattasai
  13. Kayan kamshi
  14. Kayan maggi
  15. Mai kdan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada kayan sama da na lissafo ki kwabah ki barshi ya tashi sai ki yayyanka ki zuba kayan filling din sai kiyi Kamar kitso ki shafa kwai inkinsao Zaki iya saka ridi sai ki gasa a oven shikenn

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes