Bread donut

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai musamman a breakfast😋😍

Bread donut

Yanada dadi sosai musamman a breakfast😋😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredi mai yanka yanka
  2. Bread crumbs ko kuma cornflake dakakke
  3. Kwai
  4. Mai kadan
  5. Albasa maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu cornflakes dinki ki dakashi ye laushi,se ki samu kwai ki yanka albasa kisa maggi star se ki kada Se ki kawo burodin ki sala daya ki dora donut cutter dinki a akai ki cire shape din Se ki sashi a kwan da kika kada idan kika cire se kisa a cikin bread crumbs din ki shafe duka jikin shi da shi

  2. 2

    Bayan kin gama se ki dora mai a wuta bame yawa ba ki yanka albasa idan ta soyu se ki cire ki saka burodin ki a ciki nan da nan ze soyu indae kin bari mai dinki yayi zafi se ki cire kisa a colender ki tsane.

  3. 3

    Idan ya huce se ki zuba a faranti zaki ki ci a chakuleti,ko kisha da shayi ko kuma kici da ketchup

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes