Cucumber juice

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Akwai gina jiki da qara lafiya ga dadi

Cucumber juice

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Akwai gina jiki da qara lafiya ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
mutane biyu
  1. Cucumber guda daya
  2. Danyar citta madaidaiciya
  3. Sugar cokali daya

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Zaki dauraye cittarki cucumber dinki da cittanki ki yanyanka

  2. 2

    Sai ki yanyanka Ki niqa ah blender kou ki matse ah juicer idan kina dashi

  3. 3

    Idan niqawa kikayi ah blender sai ki tace ki sa yar sugar kadan kisa ah fridge sai sha kuma

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes