Spaghetti and bolognese sauce

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana recipe asali na yan Italy nai ama yazama gama gari kowa nayishi kuma akaiw dadi ci sana kina iya ci miya bolognese din da couscous ko shikafa

Spaghetti and bolognese sauce

Wana recipe asali na yan Italy nai ama yazama gama gari kowa nayishi kuma akaiw dadi ci sana kina iya ci miya bolognese din da couscous ko shikafa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1pack of spaghetti
  2. 1/2 kgminced meat
  3. can chopped tomatoes or 6 fresh tomatoes 2
  4. 1onion
  5. garlic and 1 ginger 2
  6. 2peper
  7. 1 cupdiced Carrots
  8. 1 cuppeas
  9. 1tablespoon tomato paste
  10. 1tablespoun curry and thyme
  11. 2maggi
  12. 1tablespoon seasoning
  13. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na dora tukuya nasa oil nasa chopped onion sana nasa nikake nama nata soyawa har ya sake colour sai nasa grated pepper, ginger and garlic

  2. 2

    NASA curry, thyme, maggi sana nasa carrot da peas

  3. 3

    NASA tomato paste da can chopped tomatoes inda bakida na can kawai ki yanka tomatoes ki zuba aciki

  4. 4

    Ki rufe ki barshi in medium heat ya nuna ma 15mn sai ki sawke ni kuma na dafa kwai nasa aciki

  5. 5

    Spaghetti kuma na dora tukuya nazuba ruwa daya tafasa sai na zuba spaghetti nasa gishiri da oil na barshi ya nuna na tsane

  6. 6

    Na hada da sauce din😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes