Alkubus da miyar taushe

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
Kano

Bincika wannan girki Mai dadi

Alkubus da miyar taushe

Bincika wannan girki Mai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alkubus
  2. Fulawa kofi 4 yeast tblspn 1
  3. Gishiri kadan kitankade fulawa kijika yeast da ruwandumi saikizu
  4. Ba gishiri kikwaba da ruwandumi karyayiruwa karyayitauri kirufe
  5. Yatashi saikiturara
  6. m

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Miyartaushe

  2. 2

    Kayanmiya kabewa gyada alayyahu lawashin albasa mai Zaki jajjagakayan miya kisoya sama sama saikitsaidaruwa kizubakabewa intadahukibirge kizuba gyada intadahu saikizuba kayan dandano da kayan kamshi kisa lawashi da alayyahu intanuna saikisauke acidadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
rannar
Kano
inason dafa abinci Kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes