Samosa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa
  2. Niqaqqen nama
  3. Kayan miya
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a kwaba filawa kamar kwabin meatpie a ajiye zuwa 15minutes.

  2. 2

    Sannan a zauka niqaqqen nama idan ya zauku se a zuba Mai a dan soya kayan miya sama-sama se a juye Naman ciki a juya asa kayan dan dano.

  3. 3

    Se a dauko filawa a qara murzawa,se ayanka filawa asa a bord ayita mulkawa da abun Mulka(rolling pin) se a yayi flat sosae se a dauko cutter a za filawar da aka mulka sama se a zuba niqaqqen naman se a danne.

  4. 4

    Idan an gama se a soya.Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes