Lemon guava da apple

Chef B
Chef B @bu_bble_s
Abuja

#sahurrecipecontest

Domin a rage Shan lemon kwalba da Zaki Wanda bashi da amfani a jiki mussaman lokacin azumi Kuma da sahur (don shine abinci farko da zaka ci kafin bude Baki)

Yanada saukin hadawa kuma kunshe da fiber. Turawa na cewa "an apple a day keeps the doctor away"

Lemon guava da apple

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#sahurrecipecontest

Domin a rage Shan lemon kwalba da Zaki Wanda bashi da amfani a jiki mussaman lokacin azumi Kuma da sahur (don shine abinci farko da zaka ci kafin bude Baki)

Yanada saukin hadawa kuma kunshe da fiber. Turawa na cewa "an apple a day keeps the doctor away"

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tufa (apple)
  2. Guava

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kwanke sinadaran, ki yanka se ki sa a inji Nika wato blender ki markade. Se ki tace.

  2. 2

    Asa yayi sanyi ko a sa kankara. A Sha lafiya!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef B
Chef B @bu_bble_s
rannar
Abuja
A diplomat in the making but more of a culinary Enthusiast, cuisine connoisseur. Bubbles Bakes × Wild Flavours CEO.A cook with Instinct, and Food photography fan😍😍😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes