Zobo mai sauki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen zobo
  2. Kayan yaji
  3. Kaninfari
  4. Citta da masoro
  5. Sugar
  6. Kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke ganyen zobon kiaza ga wuta saiki saka kanwa

  2. 2

    Ki kumasa citta da kayan yaji da kaninfari tareda masoro saiki barshi ya dahu

  3. 3

    Bayan ya dahu saiki barshi ya kwana acikin tukunya,zuwa gobe saiki tace kisa sugar kisha idan yayi sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Billiski Umm
Billiski Umm @cook_17429969
rannar

sharhai

Similar Recipes