Shinkafa da taliya da miya

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Kawai nace Bari in gwada miya da doya Kuma tayi Dadi sosai 😋😋

Shinkafa da taliya da miya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kawai nace Bari in gwada miya da doya Kuma tayi Dadi sosai 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa,
  2. taliya,
  3. ruwa,
  4. gishiri
  5. Kayan miya,
  6. doya,
  7. kwai,
  8. zogale,
  9. Mai,
  10. Maggi,
  11. curry,
  12. baking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa a wuta in ya tafasa sai ki wanke shinkafar ki da gishiri ki zuba in ta kusa dahuwa sai ki tace ki mayar ta turara. Itama taliyar Zaki daura ruwa a wuta in ya tafasa sai ki zuba gishiri ka karya taliyar ki zuba ki Bata Yan mintuna ta dahu sai ki tace.

  2. 2

    Farko Zaki gyara kayan miyar ki sai blending ki daura tukunya a wuta ki zuba Mai in yai zafi ki zuba kayan miyar in ta fara dahuwa sai ki zuba baking powder kadan. Ki wanke zogale danye ki zuba ki fere doya ki yanka kanana ki zuba sai ki kawo su Maggi da curry ki zuba ki juya ki barta ta soyu. Sai ki dafa kwai ki yanka shi gida biyu in miyar ta soyu sai ki zuba dafaffen Kwan ki Dan jujjuya aci Dadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes