Sakwara da vegetable soup

Mufeeda
Mufeeda @cook_17361783
Kaduna

#MLD
Kasancewar kowa yasan yanda ake sakwara, a nan zan maida hankali ne wurin koya yanda ake vegetable soup, Wanda Miya ne da ya samo asali a kudancin kasan nan wurin inyamura.

Sakwara da vegetable soup

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#MLD
Kasancewar kowa yasan yanda ake sakwara, a nan zan maida hankali ne wurin koya yanda ake vegetable soup, Wanda Miya ne da ya samo asali a kudancin kasan nan wurin inyamura.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Ganda
  3. Stock fish
  4. Busashen kifi
  5. Cray fish
  6. Tarugu da tattasai
  7. Ogiri (daddawan inyamurai)
  8. Albasa
  9. Sinadarin dandano
  10. Gishiri
  11. Manja
  12. Ganyen ugu
  13. Ganyen waterleaf

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za a wanke nama, stock fish da busashen kifi a sa tukunya, a yanka albasa, a sa gishiri, a tafasa

  2. 2

    Idan ya tafasu, sai a Kara ruwan miyan daidai gwargwado, Sai a zuba niqaqqen tarugu, tattasai da albasa, a sa ogiri, a daka cray fish a zuba, sai a sa manja da sinadarin dandano (ba sai an Kara gishiri ba saboda an sa a ruwan nama) abar shi ya dahu, har sai ruwan miyan ya janye.

  3. 3

    Sai a wanke ganyen ugu a zuba, bayan mintuna 3 sai a zuba wankakken ganyen waterleaf, a juya, a bar shi ya Kara minti 3 sai a sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mufeeda
Mufeeda @cook_17361783
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes