Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere doya kisa a ruwa saiki dauko kunya kisa a wuta saikisa mangeda saikisa albasa inya soyu saiki dauko doyan kisa gishiri saiki zuba

  2. 2

    Kibashi ya soyu saiki kwashe saiki yanka albasa kisa a kwano saiki sa maggi saiki fasa kwan saiki kadashi sosai sai sa mangeda a tukunya inyayi zafi saikisa kwan inya soyu yanda kikeso saiki sauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Dnice Gal Dnice Gal
Dnice Gal Dnice Gal @cook_18510625
on
jos

Comments

Similar Recipes