Share

Ingredients

  1. 5 cupsflour
  2. 2egg
  3. 2/3 cupsugar
  4. 1/2tspn salt
  5. 1/4 cupbutter
  6. 1tspn yeast
  7. 1 cupmilk
  8. Mai
  9. Kayan glazing kuma;
  10. Nutella
  11. Coconut chips

Cooking Instructions

  1. 1

    A jika yeast da ruwa mai dumi a aje a gefe

  2. 2

    Asami roba mai tsafa a zuba fulawa suga gishiri gauraya sannan a fasa kwai a zuba madara da jikakken yeast sai a gauraya gabadaya har sai ya hada jikinsa sai a rufe a barshi ya kumbura sannan a sake murzawa a buga sai a fadada shi a fitar da shape sannan a soya a mai

  3. 3

    Zaa sami faranti a jera doughnut din sai a yaryada nutella din sannan a saka coconut chips akai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
on
Kano
Cooking is my pride
Read more

Comments

Similar Recipes