Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki fara sa Mai a wuta inyayi xafi sai ki saka kayan miyanki da kika markada indan yasoyu sai ki sa ruwa kadan ki saka spices dinki inyatafasa sai ki saka cous cous dinki da carrot da green pepper sai ki rufe

  2. 2

    Ki wanke hantan ki ki daurashi a kan wuta ki sa kayan kamshi da Maggi idan ya nuna sai k sauke ki yanyanka kanana sai k soya a Mai idan ya soyu sai ki dakko dankalinki da kk Dan tafasa k daura shi akan soyayen hantar k sa spices k rufe idan ya nuna k sauke

  3. 3

    Ki yanka cabbage dinki sai ki goge carrot da cocumber k hadasu guri daya ki yanka kyau ki saka mayonnaise k gauraya😋😋

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

harphsy_london
harphsy_london @cook_15408711
on
Gombe state

Similar Recipes