Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. taliya
  2. Sinadarin dandano
  3. Kayan miya
  4. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko a jajjaga kayan Miya a xuba Mai a wuta

  2. 2

    Se a soya,idan ya soyu a tseda ruwa a xuba sinadarin dandano,idan ruwan ya tafasa se a xuba taliyan idan yayi a sauke

  3. 3

    Aci Dadi lafia

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
on
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Read more

Comments

Similar Recipes