Lemon kankana da lemon bawo

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

#lemu
Kayan marmari nada mutukar amfani a jikin dan Adam musamman kankana,iyalina suna jin dadi idan inamusu lemo na kayan marmari shiyasa bana gazawa wajen yi domin yana kara lfy

Lemon kankana da lemon bawo

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#lemu
Kayan marmari nada mutukar amfani a jikin dan Adam musamman kankana,iyalina suna jin dadi idan inamusu lemo na kayan marmari shiyasa bana gazawa wajen yi domin yana kara lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/4kankana
  2. 2lemon bawo
  3. 2lemon tsami
  4. Sukari
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan marmari da mukeda bukata

  2. 2

    Zaki yanka kankana kanana ki juye a blender ki yanka lemo ki matse ruwan aciki tare da lemon tsami saiki zuba ruwa ki markada har sai yayi laushi

  3. 3

    Saiki tace kisa sukari ki juya kisa a fridge yayi sanyi 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes