Biskin shinkafa

Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu shinkafarki ta dafawa bata tuwoba, kikai a barza kitankade sabida sauran gari yafita, saiki wanke.
- 2
Saiki daura steamer (abun turara abinci)awuta kisa shinkafarki dakika wanke kisa gishiri da mangyada kadan kigauraya, saiki rufe. Bayan minti biyar kisake gaurayawa haka dai kinayi kinadubawa don karya kukkule inyakusa saiki zuba karas da koren tattasai dakika yanka kigauraya kirufe suma su turara.
- 3
Zaki iyaci dakowacce miya kikeso, ninaci nawa da miyar alayyahu
- 4
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Farar shinkafa mai kayan lambu
a duk lokacin da kika gaji da dafa farar shinkafa yi kokarin gwada wannan shinkafa me kayan lambu Herleemah TS -
-
-
-
-
-
Farar shinkafa
Inason Shinkafa shiyasa nake sarrafa kala kala yadda zata kayater#sahurricipecontestAyshert maiturare
-
Tuwon Shinkafa da Miyan Taushe
Na girkashi ne saboda Ina matuqar son miyan taushe gashi axumi ne yayi dadi gsky Ummy Alqaly -
Biskin shinkafa da miyar kayan lambu
Munason abincin gargajiya sosai sabida yanada kayatarwa da dadinciRukys Kitchen
-
-
-
-
Biskin shinkafa da miyan yakuwa
Mu yan maiduguri munason biski kowani irine shiyasa muke sarrafashi Fatima muhammad Bello -
-
-
Farar shinkafa mai kayan lambu
SHINKAFA abincine na ko da yaushe nakan sarrafata kala kala #Ramadhanrecipescontest Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer) -
-
-
-
-
-
-
-
Barzarjiyar shinkafa
#team6lunch,abinci rana sunada yawa indai za ake sarrafawa bawai kullum ace daya za'aci ba kamar shinkafa da miya aita cinta kullum tana isar mutane.seeyamas Kitchen
-
-
-
-
Dafadukan shinkafa mai kayan lambu
#food folio nakan yawaita yindafadukan shinkafa musamman saboda maigidakhadija Muhammad dangiwa
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11056300
sharhai (2)