Wainar rogo(danna rogo)

Dada Hafsat( Hana's Ktchn ) @cook_19590080
Abincin gargajiyan hausawa amma fa akwai dadi zaka iyacinshi amatsayin abinci
Wainar rogo(danna rogo)
Abincin gargajiyan hausawa amma fa akwai dadi zaka iyacinshi amatsayin abinci
Cooking Instructions
- 1
Zaki jika garin goronki ko alabo da ruwan dumi yadan hade jikin shi amma ruwa kadan fa
- 2
Saiki jajjaga albasa, tarugu da tattasai kisa maggi a ciki da gishiri, sannan ki kawo garinki ki zuba ciki da kk kwaba ki chakude sannan ki mai flat, idan da dafaffen rogo ne kuma baruwanki da jikawa saidai kisa cikin cefene ki daka shi ki mai flat shima
- 3
Ki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki soya shi, zaki iyaci da yaji dakakke inkina bukata
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11148006
Comments (2)
Sister , ni inada Garin Rogo , Amman nikakkene Gaskiya irin me Laushin nan, Ko yanayi?