(Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambu

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

#Taliya
Taliya tana daya daga cikin abincin danakeso shiyasa bana gajiyawa da cinta kuma Ina sarrafata ta hanyoyi da dama

(Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambu

#Taliya
Taliya tana daya daga cikin abincin danakeso shiyasa bana gajiyawa da cinta kuma Ina sarrafata ta hanyoyi da dama

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2rabin leda taliya
  2. 1/3nikakken nama
  3. Mai
  4. Albasa,attaruhu,
  5. Karas,runner peas
  6. Spices (curry,thyme,black pepper,corriender,cumin,bay leaf
  7. Paprika
  8. Soy sauce
  9. Maggi da onga
  10. Gishiri
  11. Koren tattasai da jan tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zuba mai a tukunya ki karya taliya kanana ki zuba ki dinga juyawa har sai Yayi brown saiki tsane a colender

  2. 2

    Na ga kayayyakinmu da zamuyi amfani dasu wajen sarrafa wannan taliya

  3. 3

    Zaki zuba mai a tukunya saiki kawo nama ki zuba ki dinga juyawa kisa gishiri da curry,thyme,corriender,black pepper,bay leaf kita juyawa kina dagargaza naman saiki zuba albasa da attaruhu ki cigaba da soyawa har ya gama dagargajewa

  4. 4

    Saiki kawo ruwa ki zuba dai dai, idan ya tafasa saiki zuba taliyar da kika soya kika tsane saiki juya

  5. 5

    Saiki zuba karas da runner peas ki juya ki barshi dahu kamar minti uku 1/2 done sai zuba maggi da sauran spices din da soy sauce ki juya ki barshi ya karasa dahuwa

  6. 6

    Saiki zuba koren tattasai da ja ki kashe wutar tururin zai dafamiki tattasai din

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes