Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsShinkafa
  2. 2Carrot
  3. 1/2 cupPeas
  4. 2 tbspSeasoning powder
  5. Curry rabin cokali
  6. Black pepper rabin karamin cokali
  7. 1Albasa
  8. 4Vegetable oil babban cokali
  9. 8Attaruhu
  10. 1Tomato paste leda
  11. Sauce
  12. Kifi biyu
  13. 2Maggi
  14. 5Attaruhu
  15. 2Albasa
  16. Gishiri kadan
  17. pinchCurry
  18. pinchBlack pepper
  19. 1Mai cokali
  20. Salad
  21. 1/4Cabbage
  22. 2Carrot
  23. 1Cocumber
  24. 3Tomatoes
  25. Mayonnaise dai-dai bukata

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke attaruhu ki jajjaga, ki daura mai a wuta ki zuba albasa ki soya sama sama

  2. 2

    Ki zuba attaruhu da tomato paste sai ki soya, ki zuba curry da black pepper

  3. 3

    Idan ya soyu ki zuba ruwa dai-dai bukata

  4. 4

    Kisa maggi, gishiri da vegetable din ki, idan ya tafasa ki zuba shinkafa ki rufe

  5. 5

    Idan ya nuna ruwan ya tsotse ki saukar

  6. 6

    For the sauce zaki wanke kifi ki tsane ruwan sosai, kisa gishiri ki soya

  7. 7

    Sai ki daura mai kisa albasa da attaruhu ki soya ki zuba su maggi, curry da black pepper

  8. 8

    Sai ki zuba kifin ki kara soyawa

  9. 9

    Idan yayi minti uku ki saukar

  10. 10

    Salad kuma zaki wanke vegetables ki yanka kanana

  11. 11

    Kisa mayonnaise ki juya

  12. 12

    Ki samu plate ki zuba shinkafar a gefe sai ki zuba sauce din da salad

  13. 13

    #ThanxSuad

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sweet And Spices Corner
on
Kano

Similar Recipes