Yam balls
Inason cin yamballs matuka
Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki dauko doya ki fere ki wanketa kisa acikin tukunya ki zuba ruwa sinadarin dandano saiki rufe kibarta tadawu
- 2
Bayan tadawu saiki dauko attaruhu,albasa,ki jajjaga saiki zuba Maggi,saiki dauko doyarki itama ki zuba ki daka,bayan tadaku saiki mulmula kamar ball
- 3
Saiki dora mai acikin pan kisa albasa kibari y soyu
- 4
Bayan y soyu,saiki fasa kwai a bowl saiki dauko yamballs dinki kisa acikin ruwan kwai saiki sa aruwan ki soya inya soyu saiki juya daya bari y soyu saiki kwashe
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11345282
Comments