Irish potatoes with minced meat

RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
kano

Yummy🤤😋

Irish potatoes with minced meat

Yummy🤤😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Irish potatoes
  2. Minced meat
  3. Flour
  4. Butter
  5. Eggs
  6. Oil
  7. Maggi
  8. Attaruhu
  9. Onion
  10. Pinchsalt
  11. Water
  12. Curry
  13. Garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarkoh zaki bare dankalinki saiki zuba a tukunya saiki zuba ruwa kikawo dan gishiri kadan kisa ki rufe kibarshi ya dahu sosai saiki sauke kitsameshi a wani dan roba mai kyau saiki dakoh butter kidebi cokali daya kizuba akai saiki zuba Attaruhu da maggi shima saiki dugurguzashi sosai

  2. 2

    To saiki daukoh minced meat kisa adan kaskoh ki sulalashi da maggi da albasa da curry da garlic dinki

  3. 3

    To saiki shafa dan mai a hannunki sai dauko wannan dankali kina faffadashi kina zuma minced meat dinki kina dan dogo dashi kamar shape din dankali kina nadewa kina ajyewa

  4. 4

    To saiki fasa kwai a awani dan kwanonki kizuba dan maggi ki kadashi ba sosai ba sannan kidaukoh flour dinki itama ki guyeta a wani dan kwanon to saiki daukoh dankalin da kika gama nadewa kina tsomawa a cikin ruwan kwai din saiki kuma sashi cikin flour ko ina a jukinshi yaji flour din nan to saiki dora mai a wuta idan yayi zafi sai fara soyawa har sai yayi golden brown saiki tsame shikenan

  5. 5

    ✍🏻Written by
    *Rukayya m jamil*
    *Mrs Nasir *
    CEO
    👩‍🍳RuNas Kitchen👩‍🍳

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
on
kano

Comments

Similar Recipes