Fried cous cous and beef sauce

Asiya Hashim
Asiya Hashim @cook_19150568
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cous cous
  2. Attargu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Green pepper
  7. Carrot
  8. Garlic
  9. Tumeric
  10. Dandano
  11. Beef

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki soya albasa sama sama sannan kisa yankakken tattasai da attargu da tafarnuwa ki dan soyasu sama sama se ki zuba ruwa kadan da kayan dandano da kayan kamshi da naman ki rufe ya shanye ruwa se ki zuba koran tattasai ki rage wutan yayi minti daya se ki sauke...done for the sauce

  2. 2

    For the fried cous cous,dafarko zaki sa mai da albasa a frying pan ki soya ba sosai ba se zuba attargu,tattasai,tafarnuwa,koran tattasai,da karas ki soya for 2 mins se ki kawo cous cous dinki ki zuba ki zuba tumeric da kayan dandano kiyita juyasu for 3 mins har ya hade jikinshi se ki kawo tafashashen ruwa ki zuba daidai yanda ze dafa cous cous din ki rufe ki rage wutan.

  3. 3

    Done!best serve as dinner😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asiya Hashim
Asiya Hashim @cook_19150568
on

Comments

Similar Recipes