Tafasasshen nama

Hafsah Muhammad
Hafsah Muhammad @cook_17607894

Ingantaccen tafashen nama mai dadi

Tafasasshen nama

Ingantaccen tafashen nama mai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

45mintuna
2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki samu namanki ki wanke tas saiki zuba kayan kamshi da Maggi da gishiri sai thyme da tafarnuwa

  2. 2

    Saikisa curry kisa mai da albasa ki sa albasa ki juyasu sosai ki rufe na tsawon mintuna 30

  3. 3

    Bayan mintuna 30 ki budesa kisa a tukunya ki barshi ya fara dahuwa da kansa idan ruwan yamasa kadan ki kara harsai yayi kauri ya dahu Kuma saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsah Muhammad
Hafsah Muhammad @cook_17607894
rannar

sharhai

Similar Recipes