Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tafasa nama idan ta dahu, ki dake shi a cikin turmi ko blender.
- 2
Sae kiyi grating kayan miyar ki xuba mai Dan kadan soya kayan niyar sama sama,sae ki dauko naman ki xuba idan yy sae ki sauke
- 3
Ki tankade flour dinki, ki xuba baking powder da gishiri da curry, ki hade, sae ki xuba ruwa, ana so yy ruwa kamar na waenar fulawa (yar kalallab)
- 4
Sae ki Dora nonstick pan ki dora kan wuta, ki Dan dangwala tissue paper ackin mai, sae ki shade pan din dashi. Sae ki dauko kwabin naki ki, ki sama brush aciki, ki rinka deo kwabing da brush din kina shafewa a cikin pan din idan ya gasu sae ji cire ki sake mai maita hk nan har kwabin ya ware
- 5
Sae ki rika xuba sause dinki acikin kwabin flour dinda kk gasa, kiyi folding yadda Mae bazae shiga ciki ba
- 6
Sae ki soya a Mai har yayi honey brown..........
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Farfeson kayan ciki
Nayi wannan farfesun domin in samu saukin mura da ta addabeni kuma cikin ikon Allah na samu sauki Hauwa Rilwan -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Samosa
#nazabiinyigirki:ina matukar son samosa sbd takasance daya daga cikin favorite dina😋 akoda yaushe nakanyi bincike dangane da sababbin girke girke sbd irin San danakewa girki inajin Dadi kwarai dagaske idan Ina girki👩🍳 ameerah's kitchen -
Meat pie
Wnn yana d dadi acishi da sahur tare da lemo ga rikon ciki#sahurricipecontestAyshert maiturare
-
-
-
-
-
-
Dambun couscous
shi dambun couscous idan yaji hadi yanada dadi sosaiammafa couscous idan ta raina hadi batada fasali ko kadan Sarari yummy treat -
Ring samosa
Na rasa me xan Yi n snacks da Shan ruwa Ina cikin duba Cookpad recipe nayi kicibis da wannan recipe din n MEENAT kitchen Kuma n duba inada komae n ingredients din shine nayi 10q so much MEENAT🤝😍😍#FPPC Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai