Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gyada
  2. Shinkafan tuwo da dafaffan cinkafa
  3. Citta,kanun fari,masoro
  4. Kwakwa,dabino
  5. Sugar
  6. Madara (taruwa ko gari)
  7. Tsami

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki samu tukunyan ki mai tsafta ki dama tunkuzan ki(gyada nikekke) iya yawan da kike so sai ki sa tsamin ki kadan kijinga juya wa har sai ya fara tafasa sai ki dauro kankararran kwakwan ki kizuba a ciki ki cigaba dajiyawa harna tsawan minti 3 sai kisa dafaffan shinkafa.

  2. 2

    Bayan haka zaki dama gasaran ki maana(nikekken faran shinka fanki ki zuba a ciki) ki cigaba da juyawa har sai yayi kauri sai ki sauke ki nemi jug ko kofi ji zuba ki hada da madaranki, siga da kuma dabinan ki sai masha Allah 😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Am-jaydee's kitchen🍴
on

Comments

Similar Recipes