Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Firstly zaki sanya ruwa akan wuta,inya tausa sai ki wanke rice naki ki zuba a cikin ruwan saiki sanya food colour, saiki perboilin nata sama sama intayi saiki sauke ki juye a colander

  2. 2

    Saiki tafasa meat and liver naki saiki yankasu qanana, saiki wanke peppe, scotch bonnet, onion and garlic kiyi grating

  3. 3

    Saiki wanke peas naki shima ki tafasa sbd qarfi, saki peeling carrots naki ki yankashi yanda kike buqata

  4. 4

    Sai ki daura pot akan wuta ki zuba veg oil ki sanya onion sai ki soya inya soyu saiki xuba su pepper naki da kikai grating, sai ki kawo carrots, peas,liver, meat,seasoning and curry sai kita juyawa har sai sun soyu

  5. 5

    Sai ki dakko perboild rice naki ki xuba akai saiki ta juyawa har saiya hade, sannan sai ki zuba ruwan zafi yanda zai dafa maki rice naki

  6. 6

    For the cowslow

  7. 7

    Zaki yanka cabbage naki saiki wanke da salt saiki tsaneshi a colander, saiki peeling carrots naki sai ki gogashi yanda kike buqata, saiki wanke cocumber naki itama ki yankata, saiki perboilin egg sai ki yanka

  8. 8

    In a bowl saikiyi adding powdered milk naki saiki kawo mayonnaise, salad cream and Maggi kadan kisa saiki juya, saiki dakko cabbage, carrots and cocumber da boiled egg saiki zuba a ciki ki juya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
on
Kaduna State, Nigeria
cooking is my pride and passion
Read more

Comments

Similar Recipes