Fish roll

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
#FPPC yarana suna son fish roll sosai kuma nakanyimusu lkci zuwa lkci sai nasamu sabon recipe wurin maryams kitchen sai nace bari nagwada. Nayi kuma naji dadinsa nida iyalaina harda wasu daban
Fish roll
#FPPC yarana suna son fish roll sosai kuma nakanyimusu lkci zuwa lkci sai nasamu sabon recipe wurin maryams kitchen sai nace bari nagwada. Nayi kuma naji dadinsa nida iyalaina harda wasu daban
Similar Recipes
-
Bow tie buns
Nasamu wannan recipe wurin firdausy salis naji dadi sosai nida iyalaina kuma gashi da dadi ga laushi zaka iyayinsa ma bakima TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
4 in 1 meat pie
Mungode cookpad Allah yakara daukakaTees kitchen Allah yabiya, munji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Sweet potato croquettes
Naji dadin wannan dankalin sosai nida iyalaina kuma nasamu recipe din wurin menurahma bebeji ngd sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Shawarma
Ina yawan kashe kudi wurin siyan shawarma sbd yarana suna sonshi sosai. Sai nayi tunanin tunda na iya naan bread ay zan iya yi yazama shawarma don nafarantawa yarana. Kuma alhamdulillah sunyi murna sosai dasukaga nayi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Aloo puri da miyar yelo kori
Wannan abincin yan Indian ne kuma nasamo recipe din a wurin rishab kitchen wanda tayi a akushi da rufi satin da yawuce. Munji dadinshi sosai nida yarana mungode TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Chinese kubza
#oct1strush nakasance mai son sarrafa fulawa duk yanda naga anyishi nima say nagwada shiyasa iyalaina suke jin dadin yanda nakemusu abunbuwanda sukeso gaskiya munji dadinsa sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Maqlooba rice da shredded beef
Nasamo wannan recipe daga ameez's kitchen kuma naji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Miyar wake
Wannan shine karo nafarko da nayi miyar wake kuma naji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Masan semo
Ina tunanin mezanyi don breakfast sai natuna cewa yarana da oga suna son masan semo fiye da na shinkafa sai kawai nayanke shawarar yimusu TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Fish roll
Yanada saukin yi kuma yanada dadi sosai iyalina sunji dadinsa sosai. Zaka iyayinsa dasafe don yara sutafi makaranta dashi kokuma kiyiwa baki #GirkiDayaBishiyaDaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Yam kebabs
Inayawan yin yam balls sbd yarana sunasonshi sosai sai kuma nasamu sabon recipe a wurin halima ts ngd sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Spiral chicken pie
Ina kika godiyata zuwaga cookpad dakuma tees kitchen wanda a sanadiyar su muka koya wannan abun kuma munji dadinshi sosai nida iyalaina harda makota. Mungode sosai Allah yakara daukaka TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Milky crackers
Ngd afaafy,s kitchen da wannan racipe munji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Fish roll
Gaskiya fish roll yanada dadin cin matuka,kuma yana gamsar da iyalina sosai,iyalina sunason cin fish roll NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
Fried indomi 2
Ina tunanin mezandafa don akarya da ita sai nayi tunanin dafa indomi amma sai nace bari na soya kamar fried rice TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Special pancake
Yarana suna son cake sosai shiyasa nace yau bari namusu pancake kuma sunci sosai sbd yayi dadi#1post1hope TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Dolman
Chef ayzah nagode da wannan recipe din munji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Alopuri ll
Yanada dadi sosai kuma bashida wuyan yi don haka nakeyiwa iyalaina sbd suna sonshi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Gurasa
Wannan shine karo na farko da nayi gurasa kuma munji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Chicken bread
Bredi abincine mai dadi da ban sha awa kuma yaranasuna sonshi sosai shiyasa nake sarrafa brodi ta hanya daban daban #BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Crunchy potato crackers
Nayi milky crackers yamin dadi sosai shine nace bari nagwada na dankali. Gashi nayi kuma munji dadinsa sosai #GirkiDayaBishiyaDaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Patera da miyan kwai
Wannan girkin nayishi sbd yarana suna sonshi sosai kuma yanada dadi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Brodi mai kirfa(cinnamon bread)
Yarana sunason brodi sosai shiyasa nake yawan yimusu ta hanyan sarrafashi tafanni daban daban. Kuma wannan brodin yanada dadi sosai#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Brodi na musamman(special bread
Wannan brodin yanada dadi sosai. Bansa butter aciki ba da mai nayi amfani kuma yabani abunda nakeso aciki sbd munji dadinsa sosai nida iyalaina#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Spicy cracker
#Bornostate Daga farko dai zanmika godiyata ga sadiya jahun sbd a wurinta nasamu wannan recipe din. Mungode sosai nida iyalaina munji dadinsa sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Pita bread
Gadadi ga saukin yi kuma yara suna sonshi sosai. Ina tunanin abinda zanyi wa yara don sutafi makaranta dashi kawai sai nayi tunanin inmusu pita bread kuma sunji dadinsa sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Akara pan cake
Nayi tunanin yin kosai. Bayan namarkada danazo soyawa sai nace bari nacanza tsarin yanda zan soyan sai namaidashi pan cake #FPPC TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Abincin mutanan cuba
Akwai wasu makwabtana yan kasan cuba, suna son yin wannan abincin, nima nace bari nagwada nagani, kuma Alhamdulillah yayi dadi sosai Mamu -
Pancake
Pancake wani nau'in abinchi ne me dadi, musamman ana yinsa ne domin karyawar safiya, yarana suna San nayi masu shi domin zuwa makaranta. Ga saukin yi cikin mintuna Wanda basu wuce talatin ba Zara's delight Cakes N More
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12643941
sharhai