Umarnin dafa abinci
- 1
Kisami danyar cittar ki, ki kankare bayan ta saiki wanke kisami cucumber kiwanke, saiki yankasu ki nika su.
- 2
Sai kitace kisa sukari ki zuba kankara kokisa a abin sanyayawa. ASHA DADI LFY
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Lemon cucumber, citta da lemon tsami
#girkidayabishiyadaya


Lemon Karas da cucumber
Wannan lemo yana da dadi sosae ga Kara lafiya


Lemon cucumber da lemon tsami
#bestof2019. Abinshane mai dadi ana iya samasa na'a na'a amma ni bansaka ba saboda bansameta alokacin da nake bukatarta ba amma hakan ma yayi matukar dadi.


Lemun cucumber da citta
Wanan lemun yana da dadi sanan yana da amfani sosai


Lemon cucumber
Wannan lemo ne wanda a koda yaushe ina yinsa sabida dadinsa da kuma amfaninsa a jiki sannan ga saukin yi.


Lemun cucumber 🥒
#Ramadansadaka


Lemon cucumber da carrot mai madara.


Lemon danyar citta,lemon tsami da kokumva


Lemon citta da lemon tsami
#akushidarufi


#Lemon cucumber da citta
Yanada matukar dadi sosai


Cucumber and mint leaves juice
#Ramadansadaka Wannan juice Yana da dadi musamman kayi iftar dashi


Lemon Abarba da cocumber
Me gidana yana son lemon nan,saikuma naga gasar #lemon.


Lemon Mangwaro


Lemon tsamiya, danyar citta da lemon zaki
Nayi amfani da ragowar lemon tsamiya da ya rage min, sai na markada lemon zaki na zuba akai ya bada dandano me dadi da ma'ana.#kanostate


Cucumber juice
#ramadan sadaka


Lemon cucumber da danyar citta
#Lemu. Yana da matukar dadi ga amfani a jiki sannan kuma kayan da akayi amfani dashi wajan hadin duk na gargajiya ne


Lemon cucumber da bushashshen citta(dried ginger)
Abun sha ne mai wartsake jiki,kuma mai matukar dadi da amafani ajikin dan adam💖🥂 #kanogoldenapron


Lemun cucumber Mai citta


Ginger drink
Abinshane mai kara lapia amma mai ulcer bai kamata yasha ba sosai saboda akwai Dan yaji da zami Wanda hakan na iya tayar da ita ulcer din.


Kunun Aya mai cucumber


Cucumber lemonade
#GirkiDayaBishiyaDayaGa Dadi sannan ga Karin lafiya a jiki


Cucumber juice


Shayin citta
Inason wannan shayin sabida yanada Dadi Kuma Yana maganim mura


Lemun Cucumber da danyen citta


Zobo mai kayan hadi
A gaskiya ina son zobo musamma indan yaji kayan kamshi ko yayi sanyi sosai gashi yana kara lfy sosai..#zobocontest.


Lemun gurji(cucumber)
Wannan lemun tanada dadi sosai kuma tana kara lfy ajiki


Lemun citta


Lemon Danyar citta da lemon tsami
Ga dadi sannan magani ne musamman ga mai yin mura


Lemon abarba da beetroot
Wannan lemo ne mai dadi da amfani a jiki, ina yawan yiwa iyalina wadannan nau'in lemuka saboda kara lafiya da kariya daga shan lemuka masu illah a jikin dan Adam.


Cucumber lemonade
#skg

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12728802
sharhai