Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupsFlour
  2. 2 table spoonYeast
  3. 6 table spoonMilk
  4. 2 table spoonButter quarter
  5. 2Egg
  6. 6 table spoonSugar
  7. 1egg for wash
  8. Sesame seed/black seed/dessicated coconutfor garnishing

Cooking Instructions

  1. 1

    Wannan sune ingredients dn da nayi using:Flour,sugar,eggs,baking powder,butter and milk...ban kawo hoton milk dn anan ba amma na saka harda ita.

  2. 2

    Zaki sami yeast ki xubashi a mazubi saiki sami ruwan dumi Kadan ki zuba akai ki damashi saiki rufe ki ajjiyeshi yayi kamar 5t minutes(kada ki saka ruwa me xafi fa sosai..idan kika saka ruwa me xafi sosai ze kashe miki yeast kuma baxaiyi aiki ba.

  3. 3

    Saiki sami flour ki xuba a mazubi ki kawo sugar,
    egg,milk,,saiki dauko yeast dinnan xakiga ya danyi kauri kuma yayi qwayaye a sama saiki xuba ki kwa6a
    Saiki kawo butter ki xuba kici gaba da kwa6awa ki bugashi har sai yayi laushi
    Idan yayi laushi saiki samu abu ki rufeshi ki barshi like 30-40 minutes..idan ya hau xakiga yayi doubling in size

  4. 4

    Saiki daukoshi ki saka hannu a ciki yadda iskar cikin fulawar xata koma...saiki xubashi a gwangwanin bread idan kinadashi...idan kuma bakida shi saiki mulmulashi kamar Ball ki jerashi a farantin gashi ki qara barinsa yayi like 30 minutes xakiga ya qara doubling in size

  5. 5

    Idan ya qara hawa saiki sami egg guda daya ki fasa saiki sami brush saiki shafa wannan egg din.. saiki saka sesame seed(kantu/ridi) ko black seed akai ko dessic...idan ma bakidasu ba dole bane saiki barshi haka
    Zakiyi pre heating oven ya dau zafi...idan yayi zafi saiki gasa bread dnki..amma xaki dinga dubawa kada ya qone kuma ba'a cika masa wuta...idan kika cika wuta cikin biredin baxe gasu ba wajensa kuma ze gasu.

  6. 6

    Enjoy it with a hot tea,coffee or Cold juice

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fizzy's Tasty Bite
on
Kano

Comments

Similar Recipes