Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu garin alkaman ki me kyau Wanda aka niqa kika tankade sai ki sa a kwano babba sai ki kawo flour ki ki zuba ki kawo yeast da gishirinki kadan ki zuba sai ki zuba mai
- 2
Sai ki samu ruwa ki kwaba shi karyayi ruwa sosai kuwa kar yayi kauri
- 3
Sai ki buga tsawon minti 10 zuwa 15 sai ki rufe ki barshi ya tashi
- 4
In ya tashi sai ki samu gwangwani ki shafa mai a jiki sai ki kawo kwabin nan naki ki zuba
- 5
Sai ki samu ruwa kisa a tukunya ba dayawa ba yanda gwangwanin zai zauna sai ki jera sai ki samu Leda ki rufe sai ki kawo murfin tukunya ki rufe sai kisa kan wuta amfanin rufewa yanda tiririn baze fita ba ki barshi har sai ya dahu
- 6
Shikenan ana ci da miyan taushe
- 7
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Alkubus
alkubus akwai dadi karma inkin hadashi da miyar taushe ko agushi Dan iyali suna kaunar sucishi akarin kumallo da safe #2206. hadiza said lawan -
Alkubus
Wannan shine karo na farko da na tabayin alkubus ku alhamdulillah ya fito da kyau kuma yayi dadi duk da cewa yara sunche beji gishiri ba 😅Na sadaukar da girkin nan ga duk yan Cookpad Hausa only amma 😎😃 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Alkubus
Alkubus abincin gargajiya ne Wanda aka sarinsa hausawa ne maciyansa ,akan yisa da salo daban daban wasu kanyi na zalla flour wasu Kuma zalla alkama wasu Kuma sukan hada flour da alkama din a lokaci guda . Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
Alkubus na flour
Alkubus abincin gargajiyane kuma yana da dadi sannan ana cinsa da miyar ganye ko jar miya. #kanostate. Afrah's kitchen -
Alkubus
Zaki Iyaci da miyar taushe ko alayyahu,sannan a cikin kwabin in kinason sugar Zaki Iya sawaseeyamas Kitchen
-
-
Alkubus din fulawa
Wannan alkubus yana da dadi matuka ga kuma saukin hadashi batare da ansha wahala ba. Askab Kitchen -
Alkubus na alkama
#KadunaState.Alkubus yana daga cikin abincin gargajiya da ake yin shi da garin alkama ko fulawa,ana cin shi da miyar taushe ko kabewa ko farfesu da sauransu. mhhadejia -
-
-
-
-
-
Funkaso na alkama
Funkaso abinchi ne na gargajiya me dadi,inayinsa musamman saboda mijina Zara's delight Cakes N More -
-
-
-
-
Alkubus
#FPPC alkubus wani nau'in abincin mune na gargajiya yana da dadi sosai😋👌. Ummu ashraf kitchen -
-
Alkubus da miyar lawas
Thank you DIY members sunyita encouraging nayi, at last danayi Kuma najidadinsa megidan yaji Dadi yara sun yaba.. Masha Allah kujarraba kaman Wani bread haka najishi dadi.. #Ramadanplanner Mom Nash Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12928191
sharhai