Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. White Rice
  2. Green Beans
  3. Pinchsalt
  4. 1\cup of oil
  5. Enough water

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dora ruwa akan wuta, sae ki wanke shinkafar ki kafin ruwan yyi zafi

  2. 2

    Ruwanki yna tafasa sai ki zuba shinkafa

  3. 3

    Bayan kin zuba sai ki zuna salt ki rufe pot din

  4. 4

    Bayan shinkafar ki ta tafaso sai ki zuba green beans dinki da mai ki rufe. Ki dinga duba shinkafarki a kai akai sbd gudun chabewa.

  5. 5

    Shinkafarki tana dahuwa sai ki tace ki mayar da ita wuta ta tafasa. Dga nn sae a juye ta a flask a cita da stew

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
tm~cuisine and more
tm~cuisine and more @cook_26800403
on
Kano State

Similar Recipes