Alalen Cous Cous

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Gwada abu sabo yanada kyau

Alalen Cous Cous

Gwada abu sabo yanada kyau

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

minti talatin
mutum uku
  1. 1 cupCous cous
  2. Man gyada kou man ja
  3. Attarugu,albasa,tattasai,garlic da kuma citta
  4. Qwai tare da dandano Da kuma kayan qanshi

Cooking Instructions

minti talatin
  1. 1

    Zakiyi soaking cous Cous dinki kaman na minti daya

  2. 2

    Sai ki dauraye kayan miuanki kisa acikin blender tare da juye Cous Cous dinki kisa dan ruwa kada da qwai guda daya sai ki niqa

  3. 3

    Idan ya nuqu sai ki juye acikin mazubin ki.Ki dafa qwai guda biyu sanan ki yanyanka acikin qullun kisa dandanon ki tare da sinadaran qamshinki.Zaki iya sa nama,hanta,qoda dakuma kifi da cray fish

  4. 4

    Sai kisami gwan gwani cake kou na alale ki wanke ki tsane san nan ki shafa mai aciki sai ki zuba qulun aciki ya dan wuce rabi kadan amma kar ya cika

  5. 5

    Ki wanke steamer dinki sai kisa ruwa kidaura akan wuta ki rufe,idan ya tafasa sai ki jera containers din alalenki kj rufe tareda bashi mintuna kaman goma zuwa shabiyar sai ki sauke

  6. 6

    Idan kika sauke sai ki juye ah plate sai ci.Ana ci da yaji dakuma kou wani kalan sauce

  7. 7

    Note ba dole sai da steamer ba zaki iya yi da tukunya kamar yanda kike yin dambu sabida tururin akeso

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
on
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Read more

Comments (4)

𝑺𝒂𝒓𝒂𝒕𝒖 𝑩𝒂𝒔𝒉𝒆𝒆𝒓
𝑺𝒂𝒓𝒂𝒕𝒖 𝑩𝒂𝒔𝒉𝒆𝒆𝒓 @Maamie_19
Zaki iya yinshi kamar yadda ake normal alala? I mean wurin dahuwar.Nagode

Similar Recipes