Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu komai ki wankeshi tas salad kisa veniger ko gishiri ki wankeshi
- 2
Zaki samu salad ki yankashi dan manya kikara wankeshi ki yanka sauran suma kanana ki goga karas
- 3
Zakisamu bowl kizuba salad din kisamu gefe kisa karas kidan salad a tsakiya kisa cocumber haka zakiyi harkigama ga yadda nayinan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Simple salad
Wannan salad din n hada shi be lokacin d xanci abinci Rana naji dadinsa sosae Zee's Kitchen -
Shinkafa da miya da salad
#sahurrecipecontest shinkafa na daya daga cikin abinda iyali na sukeso saboda dadinta musamman idan aka saka mata salad Kuma tana qara lafiya saboda ta qunshi sinadarae masu gina jiki a gareta na zabi nayi shinkafa a lokacin sahur saboda tanada riqe ciki Kuma Bata saka Shan ruwa idan kuka gwada zakuji dadinta Fatima Bint Galadima -
-
Cous cous da Miya tare d hadin salad
Gsky Ina son couscous musamman n hada shi d ganye #couscous Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Coleslaw Mara bama
Yana da dadi sosai barin a shinkafa da miya ko shinkafa da wake Bahijja,s Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Hadin Salad
Wannan kwalliya ta salad mai gida da abokin shi sun yaba da ita😍yasa sun himman tu da cin abincin sosai, kuma naji dadin hakan matuqa#myfavouratesallahmeal Ummu Sulaymah
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15091946
sharhai (3)