Macaroni da vegetables sauce

Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1.macaroni
  2. 2.nama
  3. 3.tattasai
  4. 4.attarugu
  5. 5.koren tattasai
  6. 6.cucumber
  7. 7.mai
  8. 8.kabeji
  9. 9.karas
  10. 10.albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tanadi kayanki kamar haka

  2. 2

    Zaki fara wanke namanki kisa mishi albasa da daddoya sai ki tafasa

  3. 3

    Bayan kin tafasa sai ki sauke

  4. 4

    Sannan sai ki jajjaga kayan miyanki ki dora a wuta ki zuba mai a ciki da magi curry nama ki saoya

  5. 5

    Sannan ki yanka su kabejinki Karas cucumber albasa koren tattasai ki zuba a cikin kayan miyanki

  6. 6

    Bayan kin gama zubasu sai kiyata juyasu har kamoi ya shiga dai dai kuma su soyu yadda ya kamata

  7. 7

    Bayan kin gama hada sauce dinki sai ki dafa macaroni dinki in tayi ki sauke kisa sauce dinki kici

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
on

Similar Recipes